iqna

IQNA

afirka ta tsakiya
Kotun kasa da kasa mai shari'ar manyan laifuffukan yaki ICC ta tabbatar da cewa an mika mata mutumin nan da kotun take nema ruwa a jallo saboda zargin azabtarwa da kuma kashe musulmin kasar Afirka ta Tsakiya sannan kuma a halin yanzu tana tsare da shi.
Lambar Labari: 3483133    Ranar Watsawa : 2018/11/19

Bangaren kasa da kasa, babbar cibiyar muslunci a Masar ta Azhar tare da kungiyar hadin kan kasashen msusulmi sun yi tir da Allah wadai da kisan musulmi da ake a jamhuiya Afirka ta tsakiya.
Lambar Labari: 3482026    Ranar Watsawa : 2017/10/22

Bangaren kasa da kasa, wasu ‘yan ta’adda kiristoci masu dauke da makamai sun afkla kan wani masallacia yankin Kimbi na Afirka ta tsakiya inda suka kasha masallata 25 a cikin masallaci.
Lambar Labari: 3482000    Ranar Watsawa : 2017/10/14

Bangaren kasa da kasa, jaridar Times ta bayar da rahoto dangane da halin musulmin kasar Afirka ta tsakiya suke ciki inda suke fuskantar kisan kiyashi daga kiristoci.
Lambar Labari: 3481870    Ranar Watsawa : 2017/09/06

Bangaren kasa da kasa, majalisar dinkin duniya ta yi kakkausar suka dangane da kisan musulmi da wasu 'yan bindiga mabiya addinin kirista ke yi a Afirka ta tsakiya.
Lambar Labari: 3481536    Ranar Watsawa : 2017/05/21

Bangaren kasa da kasa, kungiyar kasashen msuulmi ta yi Allawadai da harin da yan bindga kiristoci suka kaddamar a kan musulmi a garin Bangassou da ke cikin jamhuriyar Afirka ta tsakiya.
Lambar Labari: 3481523    Ranar Watsawa : 2017/05/17